Da wannan sakamakon City ta ci gaba da zama ta biyar a teburin Premier da maki 48 da tazarar maki ɗaya tsakani da chelsea ta ...
Newcastle United ta lashe babban kofi tun bayan Inter City Fair Cup a 1968/69, kuma babban kofin gida tun bayan lashe FA Cup ...