Ɗan wasan Manchester United, Antony zai koma buga wasannin aro a gasar La Liga a ƙungiyar Real Betis zuwa karshen kakar bana.
Rabonda City ta ɗauki ɗan wasa a cikin watan Janairu tun bayan Aymeric Laporte kan £57m daga Athletic Bilbao a 2018. Kawo ...