A ranar Litinin ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yaye kallabin dalar buhunan shinkafa mafi girma da aka taɓa tattarawa a tarihin ƙasar domin nuna irin ci gaban da gwamnatinsa ta samu ...