Gwamnatin Najeriya ta ce za ta karya farashin shinkafa wadda ta tanada da za a sayar a sassan kasar da nufin samar da sauƙi ga ƴan kasa. A kasuwa dai ana sayar da buhun shinkafar ne kusan naira ...