Masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba su wajen takwas ne su ka rasu sakamakon arangama da sojoji da ke gadin kamfanin hakar ...
Wata sanarwa da sojojin suka fitar ta ce masu hakar ma'adinan ba bisa ka'ida ba sun bude musu wuta a yunkurin kama su.